BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Najeriya ta gargadi ƴan kasarta kan masu ɗaukar ma'aikata don yaƙi a ƙasashen waje
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Abu huɗu da za ki yi la'akari kafin ci gaba da hulɗa da tsohon saurayinki
Akwai tambayoyi guda huɗu da ya kamata ki yi wa kan ki kafin ki yanke shawarar cewa za ki ci gaba da abota ko kuma za ki yanke hulɗa da tsohon masoyinki.
Muna sake nazari kan jaddawalin zaɓen 2027 - INEC
Wasu ƴan Najeriya sun bayyana damuwa kan yadda jadawalin zaɓen 2027 da hukumar ta fitar, ta la'akari da yadda ya nuna za a yi zaɓen ne a tsakiyar watan Ramadan na baɗi.
Da gaske ƴan Najeriya na shiga aikin soja a Rasha?
Ma'aikatar tsaron Ukraine ta ce an gano gawarwakin Hamzat Kazeem Kolawole da Mbah Stephen a Luhansk, kuma ta ce dukkansu biyu sun yi rajistar shiga rundunar sojin Rasha ne a shekarar 2025.
Mene ne ke sa mata masu ciki ciye-ciyen abubuwan da ba abinci ba?
Matsalar ƙwaɗayin cin wasu abubuwan da ba abinci ba ne da ake kira (PICA) a likitance, an fi samunta a tsakanin mata masu juna biyu da kuma ƙananan yara.
Ganduje ya nemi a bankaɗo gaskiya a kan sace Dadiyata
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Mutumin da aka kusa cire wa harshe kan ciwon kansa mai alaƙa da jima'i
Mutumin mai ‘ya’ya biyu ya samu wani kurji ne a kasan harshensa wanda ya samo asali daga kwayoyin cuta na HV.
Hotunan bukukuwan Gasar Kamun Kifin Argungu ta 2026
Dubban mutane ne suka halarci bukukuwan gasar kamun kifin Argungu ta 2026 da aka shirya a jihar Kebbi.
Amfanin nonon raƙumi
BBC ta zanta da masana waɗanda suka yi nazari kan nonon raƙumi domin sanin amfaninsa ga lafiya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 15 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 15 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 15 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 14 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Tottenham ta naɗa Tudor a matsayin koci
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 08 zuwa 13 ga Fabrairu 2026
Arsenal ta ƙwallafa rai kan Lukeba, Liverpool da Man U na rige-rigen ɗaukar Mane
Anthony Gordon zai iya komawa Merseyside, Mohamed Salah zai bar Liverpool, Arsenal na zawarcin Castello Lukeba, yayin da Manchester United ke sa ido kan 'yan wasa biyu na gasar Serie A.
Barca da Man U sun ja daga kan Rashford, Man City, da Chelsea da Munich na son Thiago
Man City, da Chelsea da Bayern Munich na rige-rigen daukar Igor Thiago, Dayot Upamecano ya yi wa Real Madrid da Liverpool fancale, yayin da Real Madrid ke son ci gaba da rike Endrick a kungiyar a kakar wasa mai zuwa.
Arsenal da Man U da Chelsea na rububin Stankovic, Pochettino zai koma Tottenham
Tottenham na nuna sha'awarta kan Christian Pulisic, Paris St-Germain na shirin yin tayin fam miliyan 100 ga Carlos Baleba na Brighton, Newcastle United za ta yi zawarcin sabon dan wasan gaba a bazara.
Yaushe wannan masoyin Manchester United ɗin zai yi aski?
''Na zaci cewa abin ba zai wuce wata uku zuwa huɗu ba, ashe na yi kuskure a hasashena," kamar yadda Ilett ya shaida wa BBC.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Rigar Ka'aba: Bayanai sun nuna cewa an tura wa Jeffrey Epstein wani sashe na Kiswa
Sabbin takardu da aka fitar sun nuna cewa an aika da ɓangarorin kyallen da ke lulluɓe ka'aba mai tsarki daga wuri mafi tsarki na Musulunci - wanda aka saba gani a gidajen tarihi da cibiyoyin al'adu - zuwa Jeffrey Epstein.
Wace riba ƙasashen Afirka za su samu a dangantakarsu da Amurka?
Ƙasashe marasa galihu waɗanda yawanci suka dogara kan irin tallafin da suke samu daga hukumomi irinsu Majalisar Ɗinkin Duniya, Bankin Duniya da kuma Cbiyar Cinikayya ta Duniya, ya zama tilas yanzu su sake duba yanayin dangantaka.
Kotu ta yanke wa Samha hukuncin ɗaurin wata shida
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a13 ga watan Fabrairun 2026.
Yadda jadawalin zaɓen 2027 zai shafi azumin shekara mai zuwa
Hukumar zaɓen Najeriya ta sanar da jadawalin zaɓukan shekarar 2027 mai zuwa.
Yadda aka kashe mutane fiye da 6,000 cikin kwana 3 a Sudan
Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya ce mayakan RSF sun aikata manyan laifukan yaki a birnin el-Fasher.
Wane ne ya fi jin raɗaɗin rabuwa a soyayya?
Ko da yake tambaya ce mai haifar da mabambantan ra'ayoyi, abu ɗaya da ake da tabbaci a kansa shi ne rabuwar soyayya na haifar da mummunan baƙin ciki.
Ku aiko mana girke-girken Ramadana 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
'Wasiƙa zuwa ga Janar Murtala Muhammed'
A ranar 13 ga watan Fabarairun 1976, wasu matasan hafsoshin tsaron Najeriya da suka kira kansu "masu son kawo canji" suka sanar da kifar da gwamnatin Murtala.
Abin da ya sa na ƙi bin jami’an tsaron da suka so su kama ni - El-Rufai
A ranar Alhamis 12 ga watan Faburairun 2026 jami'an tsaron Najeriya suka yi yunƙurin kama tsohon gwamnan jihar Kaduna, jim kaɗan bayan saukar sa a Najeriya daga ƙasar Masar lamarin da ya janyo sa-in-sa a tsakanin su.
Fugu: Rigar da aka ayyana ranar da ‘kowa‘ zai saka ta a Ghana
Matakin na zuwa ne bayan da aka yi wa shugaban ƙasar ta Ghana shaguɓe lokacin da ya saka rigar ya kuma kai ziyara Zambia a makon da ya gabata.
Me ya sa Majalisar Amurka ke son a hukunta Kwankwaso?
Sauran waɗanda rahoton ya ambato ƙungiyoyi ne, waɗanda su ma ƙudurin ya ce suna cikin masu aikata abubuwan da ba su dace ba kan Kiristoci a Najeriya.
Abubuwan da suka haifar da rikicin Sudan ta Kudu da ya ƙi ci ya ƙi cinyewa
Fargabar da ake ita na cewa Sudan ta Kudu - da ta kasance karamar ƙasa a duniya - za ta afka cikin gagarumin yaƙin basasa na ci gaba da ƙaruwa yayin da ake ci gaba da gwabza faɗa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































